Makarantan Matasan Arewa
Malamim ka cikin sauki kuma a Harshen Hausa

Koyarwa masu Inganci
A malamingida, muna koyar da Dalubai
cikin sauki kuma a Harshen Hausa.

Kayan Aiki
Bamu Bar Daluban mu a koyawa
kawai ba, Mun tanadi kayan aiki
domin bukansa koyarwa.

Gina Kasuwanci
Bincike su nuna cewan Daluban Na’ura
suna karancin Ilimin Kasuwanci.
Domin samun CorelDraw 2024 na Dindindin, Kayi Regista da Baraden Malanigida ko Jaruman Malamin Gida.
